1/4
Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata screenshot 0
Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata screenshot 1
Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata screenshot 2
Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata screenshot 3
Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata Icon

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata

sabilujmr
Trustable Ranking Icon可信任
1K+下载次数
4.5MB大小
Android Version Icon4.1.x+
Android版本
1.0(04-10-2020)最新版本
-
(0 评价)
Age ratingPEGI-3
下载
详情评价版本信息
1/4

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata介绍

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna 'soyayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabi'un mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so.


Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu.


Kadan daga cikin irin abubuwan da suke ciki wanda zaka ko zata koya sun hada da kamar su:


HALAYEN DA MATA SUKAFI TSANA A WAJEN MAZA.


Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so.


1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata


2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO.


3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take


4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu.


DABARAR SACE ZUCIYAR BUDURWA DA KAKE KAUNA.


FARKON HADUWARKU yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO a haduwar farko, lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace to kasamu wata hanya wadda zaku ringa haduwa kuna fira,


A cikin firar kada ka kuskura ka nuna mata alamomin So ka kyaleta zuwa gaba zata sani kayi kokarin sakata daria a lokacin da kuke tare, idan kuka fara shakuwa ka ringa nuna mata duk duniya bakaga macen data tsaru ba kamarta amma kada ka zaKe a wannan fannin,


Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma zuwa lokachin ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,a ne ya mallaki zuciyar wannan tsadaddiyar yarinyar ?


Idan har ta basar da zanchen tofa kachi gari ko kuma tace ma wani ne kuma taKi fada maka sunansa to kai din take nufi sai achigaba da buga Harqallah


Bugu da kari wannan babbar manhaja tamu tana da alaka da wayannan muhimman abubuwa a duniyar soyayya a koda yaushe kamar irin su:


* soyayya da shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

* yadda ake soyayya

* rayuwar aure da soyayya

* soyayya da amana

* soyayya

* Soyayya

* littafan soyayya

* soyayya da tausayi

* hakkin miji akan matarsa

* matar aure, matar sunnan

* soyayya zalla

* soyayya da kishi

* hausa

* soyayyar hausawa

* aure, auren hausawa

* soyayya da aure

* kalaman Sace Zuciyar mata

* soyayya da rikon amana

* soyayya

* koyi soyayya

* soyayya zallah

* soyayya da farin ciki

* zaman aure

* soyayyar zamani

* yadda ake soyayya

* kalaman soyayya

* soyayyar zamani da yan zamani

* littafan soyayya

* masoya

* littafin soyayya

* ilimin soyayya

* aure da jima'i

* rayuwar aure da zaman aure

* rayuwar aure

* ilimin aure da soyayya

* makauniyar soyayya

* samfurin kalaman soyayya

* soyayya zallah

* sakonnin kalaman soyayya a hausa

* sakonnin soyayya

* kundin kalaman soyayya

* kundin masoya

* soyayya da aure

* rayuwar soyayya da aure da jima'i


Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.


Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata - 版本1.0

(04-10-2020)
其他版本
新特性* soyayya da aure* soyayya da shakuwa* kalaman soyayya* samfurin kalaman soyayyar hausa* kalaman soyayya hausa da turanci* soyayya* soyayya zallahSoyayya da jima'i

还没有评论或评分!要留下第一条评论或评分,请

-
0 Reviews
5
4
3
2
1
Info Trust Icon
保证非恶意应用此应用已通过病毒、恶意软件和其他恶意攻击的安全测试,不含任何威胁。

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata - APK信息

APK版本: 1.0程序包: com.andromo.dev874697.app1005131
Android兼容性: 4.1.x+ (Jelly Bean)
开发商:sabilujmr权限:4
名称: Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata大小: 4.5 MB下载次数: 24版本: 1.0发布日期: 2021-04-16 20:35:17最小屏幕: SMALL支持的CPU:
程序包ID: com.andromo.dev874697.app1005131SHA1签名: FE:5B:05:25:5D:3D:5D:E2:3F:1C:18:DF:3C:C4:C7:A0:A3:7E:2B:82开发商 (CN): Android组织 (O): Google Inc.本地 (L): Mountain View国家/地区 (C): US州/市 (ST): California程序包ID: com.andromo.dev874697.app1005131SHA1签名: FE:5B:05:25:5D:3D:5D:E2:3F:1C:18:DF:3C:C4:C7:A0:A3:7E:2B:82开发商 (CN): Android组织 (O): Google Inc.本地 (L): Mountain View国家/地区 (C): US州/市 (ST): California

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata的最新版本

1.0Trust Icon Versions
4/10/2020
24 下载次数4.5 MB 大小
下载